Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da tarukan raya daren Ghadr ne tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a birnin Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya.
27 Afirilu 2022 - 18:52
Lambar labari: 1252411